Amshi A Cikin Amshi: Wani Salon Amshi A Wasu Waqoqin Zamani

Authors

  • Muhammad Abdul-Qadeer Sashen Nazarin Harshen Hausa,
  • Ibrahim Lamido Sashen Koyar da Harsuna,

Keywords:

Cafiya, Amshi, Salo, Waqoqin Zamani, Karveveniya
         Abtract Views | PDF Download: 135 / 120

Abstract

Hausa

Wannan takarda ta yi nazarin wani irin salo na amshi da aka fi sani da suna cafiya a wasu waqoqin Sitidiyo na Hausa. Nau’i ne na amshi dayake zuwa a qarshen kowane layi na xan waqa ban da layin qarshe. Takardar ta yi magana a kan ma’anar cafiya da nau’o’inta a waqoqin Sitidyo. Takardar ta gano mawaqan Hausa suna amfani da tsari daban-daban wajen qulla cafiya a waqoqin nasu. Binciken ya gwada yadda waoqin Hausa na Sitityo suke amfani da wani irin nau’i na amshi da ya sha bamban da na makaxan gargajiya. An duba bugaggun littatafai da kundayen bincike da maqalu a xakunan karatu da faya-fayen CD da na’urar naxan maganganu wajen tattara muhimman bayanai da wannan bincike yake buqata.

English

This paper discusses the new style of choral response which is found in some Hausa modern poems called “cafiya”. Unlike the one we know, which comes at the end of every stanza of a poem. This kind of choral response usually comes at the end of a line of every stanza; excluding the last line that regular refrain follows. Therefore, the paper contains the meaning of the word “cafiya” (new style of choral response), its types and importance in Hausa modern poems.Moreover, The paper discovers three types of new style of choral response and importance of it. The researcher used library materials that include: text books, theses, journals, papers, ICT etc as a method of data collection. An interview is also conducted.

Author Biographies

Muhammad Abdul-Qadeer, Sashen Nazarin Harshen Hausa,

Kwalejin Koyon Shari’a Da Nazarin Addinin Musulunci, Nguru, Jihar Yobe

Ibrahim Lamido, Sashen Koyar da Harsuna,

 

Jami’ar Tarayya ta Kashere

References

Abba, M. da Zulyadaini, B. (2000). Nazari Kan Waqar Baka Ta Hausa. Zaria: Gaskiya Corporation Ltd.

Bello, G. (1976). “Yabo, Zuga da Zambo a Waqoqin Sarauta” a Cikin Harsunan Nijeriya VI Kano: Cibiyar Nazarin Harsunan Nijeriya, jami’ar Bayero.

Bergery, G. P. (1951). A Hausa-English Dictionary and Englsh-Hausa Vocabulary. Zaria: Ahmadu Bello University Press Limited.

Bunza, A. M. (2009). Narambaxa. Lagos: Ibrash Islamic Publication Centre.

CNHN, (2006). Qamusun Hausa Na Jami’ar Bayero. Kano: Wallafa Cibiyar Nazarin Harsunan Nijeriya,Jami’ar Bayero.

Xangambo, A. (1981). “Rikixar Azanci: Siddibarun Salo da Harshe a Cikin Tabarqoqo” Tahamisin Aliyu xan Sidi a Cikin Studies in Hausa Language, Literature and Culture. Kano: Cibiyar Nazarin Harsunan Nijeriya, jami’ar Bayero.

Gusau, S. M. (2003). Jagoran Nazarin Waqar Baka. Abuja: Benchmark Publishers Limited.

Gusau, S. M. (2008). Waqoqin Baka A Qasar Hausa: Sigoginsu Da Yanaye Yanayensu. Kano: Benchmark Publishers Limited.

Gusau, S.M. (1985). “Salo da Sarrafa Harshe a Waqoqin Baka na Hausa” a Cikin Nazari a Kan Harshe da Adabi da Al’adu na Hausa III. Kano. Cibiyar Nazarin Harsunan Nijeriya, jami’ar Bayero.

Gusau, S.M. (1985). “Waqar Gogarmar Tudu ta Ibrahim Narambaxa a Mazubin Nazari” a Cikin Algaita: Journal of Current Research in Hausa Studies. Vol.1 . No.1 Kano. Sashen Koyar da Harsunan Nijeriya, jami’ar Bayero.

Gusau, S. M. (2014). Waqar Baka Bahaushiya. Kano: Bayero University, Inaugural Lecture Series No. 14.

Muhammad, D. ed (1990). Hausa Metalanguage/Qamus Na Kevavvun Kalmomi. Ibadan: University Press Limited.

Schuh, R.G. (2002). “Karin Waqoqin Aure na Xanmaraya Jos” a Cikin Studies in Hausa Language, Literature and Culture (The Fifth International Conference). Kano: Cibiyar Nazarin Harsunan Nijeriya, Jami’ar Bayero.

Yahya, A. B. (2016). Salo Asirin Waqa. Sokoto: Guaranty Printers.

Downloads

Published

2018-12-01

How to Cite

Abdul-Qadeer, M. ., & Lamido, I. . (2018). Amshi A Cikin Amshi: Wani Salon Amshi A Wasu Waqoqin Zamani. Journal of The Linguistic Association of Nigeria, 21(3), 175–185. Retrieved from https://jolan.com.ng/index.php/home/article/view/186